Wata kila saurayinki ko budurwarka tanama abunda bakaganeba kokuma kinaso kisan gaskiyar lamarin abunda yakeyi a whatsApp
To abunda zamuyi mesaukine
Akwai Wani Application mesuna WhatScan
Semu shiga playstore mutum installing dinshi
Bayannan semu ansa wayan wanda mukeso musan meyakeyi ko muga chatting dinshi
Semu shiga whatsApp dinshi
To a settings din whatsapp akwai Wani abu mesuna WhatsApp Web to Bayan munshiga nan zenuno mana yabude
To daganan semu shiga WhatScan din damukayi installing semuyi searching Barcode din
Bayan haka mungama komai to kadayaushe duk abunda yakeyi a whatsApp damunshiga WhatScan dinmu zamu ganiLabels: Kimiyya da fasaha