YAN KWALLO 10 DASUKAFI KUDI A NAJERIYA

Su wa innan yan wasan kwallon kafa sune aka kiyasta sunfi sauran yan kwallo kudi a yanzu haka.
1*John Mikel Obi
 -Kiyastacciyar dukiya: dollar miliyan 57 ($57million)
-Mahaifarsa:Jos
Shidai wannan dan kwallon ya bugawa Chelsea kwallo harna tsahon shekara 10 kuma haryanzu yanayi wanda ake ganin shine sanadiyar arzikinsa
2*Obafemi Martins
-Kiyastacciuar dukiya:dollar miliyan 35 ($35million)
Mahaifarsa:Lagos
Obafemi tinyana dan shekara 16 bayar Nageriya zuwa kasashen Amurka inda yabugawa kungiyoyi kwallo dayawa
3*Victor Mosses
-kiyastacciyar dukiya:dollar miliyan 20.1 ($20.1million)
-mahaifarsa:Jos
Mosses dai shine na uku amasu yawan kudi a yan kwallon najeriya wanda shima yana bugawa Super Eagles dakuma Chelsea kwallo
Mosses yana wasu yan kasuwanci ko tallata haja wanda aka kiyarce suna kawomai dollar miliyan daya ($1million) duk shekara
4*Ahmed Musa
-kiyartacciyar dukiya:dollar miliyan 18 (#28million)
-mahaifarsa:Jos girman Kano
Shidai Musa bahaushe ne kuma yana bugawa Super Eagles kwallo sannan yanayin kwallo a CKSA moscow inda kuma yakoma wata kungiyar kwallo a England mesuna Leicester City

5*Emmanual Emenike
-kiyartaccciyar dukiya:dollar miliyan 18 ($18million)
-mahaifarsa:Imo state
Shima Emnanual yana bugawa Super Eagles kwallo wato kungiyar kwallon najeriya dakuma wata karamar kungiyar kwallo mesuna Turkey-based Fenerbahc.
A kungiyar kwallo dayasanu kanshi ankasance ana munana mai dacewa shi birine domin kalar fata amma seyace musu shi birine amma me kudi to hakurinshi yasa yazamu daya daga cikin masu kudin yan kwallo a najeriya
6*Yakubu Aiyegbeni
-dukiya:dollar miliyan 14.5 ($14.5million)
-mahaifa:Edo
Shima yabugawa Kungiyar kwallo ta najeriya ada sannan dawasu kungiyoyin kwallo a England wanda alokacin siyanshi amatsayin dan kwallo yayi wuya domin yakai shekara 34 amma duk d haka yatar dukiya
*7 Victor Anichebe
-dukiya:dollar miliyan 11 ($11million)
-mahaifa:Lagos
Shima ya bugawa Super Eagles kwallo dakuma wasu kungiyoyin kwallo a England kamar Everton
*8 Vincent Enyeama
-dukiya:dollar miliyan 7 ($7million)
-mahaifa:akwa ibom
Vincent yayi kwallonshi a kungiyar kwallo ta najeriya wato super eagles inda yakasance gola kuma ansanshine a duniya domin kokarin dayayi alokacin wasan kofi na duniya na shekarar 2002
*9 Taye Taiwo
-dukiya:dollar miliyan 6.6 ($6.6million (
-mahaifa:Lagos
Taiwo shima yataba bugawa super eagles kwallo amatsayin me kare gida  sannan kuma yanayin kwallo awata karamar kungiya nesuna Marsellie
*10 Osaze odemwingie
-dukiya:dollar miliyan 5.5 ($5.5million )
-mahaifa:Nigeria mazaunin Russia
Yadade yana bugawa super eagles kwallo harzuwa 2014 sannan yayi kwallo awasu kungiyoyi daban amma anfi saninsa a  West Brom na England.

Labels: