YADDA ZAKAYI KISS BATAREDA TA HANABA

Kanaso kamata kiss amma kana tsoron ko tanaso kokuma bataso kokuma kai bakasan ta inda zakafara ba.
  Wa innan sune abubuwa guda hudu da zakayi
*Kasameta ita kadai:
Wannan shine abu mafi karfi daze baka dama,inkayi kokarin kissing yarinya acikin mutane zataji cewa kaman kanaso kanunata amatsayin wata ganima taka
Dole be ka tabbatar dagakai se ita
*kashirya yanayin:
Ka tabbatar cewa yanayin wajen da kuke yabada kalar Romance,daganan kayi rabin aikin
Kasamu wuri me inuwa wanda kuma hasken rana yakan iya zuwa dan kadan
Kokuma lokacin rana take faduwa yafi dacewa
Kokuma cikin hasken farin wata wanda zaku iya ganin kwayar idanun junanku
Inkuma ana ruwane kasamu wahen rufi mekyau kokuma cikin mota amma cikin motar yakasance akwai dan haske kadan
*yin mata magana medadi:
Ka tabbatar duk maganar dazakayi bazata bata mata raiba,yadda kuma zakayi hakan shine kamar haka:
-karkayi magana akan wasu yammata suke
-karkayi magana akan wani abu dayake mata maka rai
-karkayi magana akan wani abu da zaka iyayi
-kayi maganar akan yadda take burgeka
-kayi magana akan abubuwan datakeso,zakama iya cewa inason dariyarki kokuma takalmanki
-Zaka iya magana akan film ko wasanni kodai abunda takeso
*Kasa taji bataso lokacin yakare:
Karkasake kayi magana akan yanayin jikinta,inma zakayi karya wuce idanuwanta,gashinta ko murmushinta
Kayi tinanin abunda zaka fada mata me sanyaya zuciya kamar Inasonki
Amma inasonkima bewani dace ananba kafada mata abunda zataje tana tinaninshi bayan kun rabu kamar:
-kamar murmushinki yana rikitani
-dariyarki ce sautin danafiso aduk fadin duniya
-gaskiya idanuwanki tartsatsi sukeyi kamar taurari
Kafada mata acikin sanyayyar murya,to daganan inkanajin jarunma zaka iya fada mata akunne
Hakan shine hanyar gane tanasonka akusa da ita ko tabaso
Intanuna yanayin farin ciki to komai yayi dede kawai sekamata kiss
Shikenan fa babu wuya.

Labels: