YADDA ZAKASA YARINYA TASOKA BATAREDA KACE KANASONTA BA

Kanason yarinya kuma kanaso itama ta soka,abunda kawai zakayi shine kabi wa innan mataka  dazamu kawo.
To zata fara sonka batareda kace kanasontaba.
Zakaga Guy yanason yarinya kawai sekaga ya fusata ya fadamata kumafa yasan cewa zata iya karban soyayyarsa kokuma taki.
Fadawa yarinya kanasonta kai tsaye yanada kyau amma bashine makurar dacewa ba.
Inkanaao yarinya tasoka akwai abubuwan dazakayi wanda zesa tasoka batareda kace kanasontaba.
Fadawa yarinya kanasonta kamar samata wani tabone azuciya domin wata kila bata taba tinaninka awanda ze iya soyayya da itaba ko kuma kila tanada wanda takeso.
Amma alokacin daka zafafata kasa tafara bukatanka daganan zata farasonka batareda kace kanasontaba.
Kanason yarinya amma ka kasa sawa itama tasoka harse wani yazo yayima shigar sauri,karka zamo irin haka.
*Abokiya me daukar hankali kuma irin soyayya.

In kanada abokiya me matukar kyau karkasake kabarta ta tsaya amatsayin kawarka kawai sese indama bakada niyar soyayya da ita.
Amma shin akwai wani guy daze iya kin fadwa soyayya da kyakkyawar abokiyarahi ?
Ina tinanin babu
Wata kila mata zasu iya tsayawa amatsayin abokan juna da hadadden saurayi amma gaskiya maza bazasu iyaba wannan yanayin mazane na dole sesunso abunda yai musu kyau.
*Karka zamo me magana da kowace yarinya ayanayi iyi daya.
Inkanaao kasa yarinya tasoka kana bukatar rashin zama kowa naka,domin indai zaka bida kowace yarinya ayanayi daya babu banabanci ko wacce kagani zakamata abunda kayiwa wata.
Wato bakada wata yadda kaware kakemata abubuwa na musamman
To fa duka yan matan zasu gane cewa kai bakada matsaya kowa kasamu takace,inhar kanaso yarinya tasoka dole ka bida ita da abubuwa na musamman daban da sauran mata.
*Kasa ta fara sonka batareda ta san mekakayiba
Inhar kanaso kasa yarinya tasoka yazama wajibi kasata taji cewa kana bida ita daban da sauran mata,yin mata abubuwa na musamman zesa tafara tinanin cewa gaskiya nida wane munwuce abokan juna don inba hakaba yaceringa mun irin wannan abubuwan.
Ti dazarar kasata wannan tinanin kariga kajefa kallo araga.
*Karkayi abu da yarinya sannan ka fadawa wata ko wani
Zaka iya wasa da dariya da kowace yarinya kasata farinciki ko nishadi daganan kowa zesan kai na kowane kanason mutane
Amma alokacin da kake tareda yarinyar da kakeso tasoka daga kai se ita to kanunamata ita ta daban ce kamata abubuwa na musamman dazataji ita tadabance awurinka.
Kuma sannan bawanda yasan kanamata hakan to zataje tana fadawa sauran matan abubuwan da kake mata amma su sunrigada sunsan kai nakowane kanama kowa murmushi to babu wanda za yarda akan akan abunda tagaya .
To hakan zesa taji cewa dole tacirewa kanta kokonto
To wajen yin hakan ne zata kara fadawa cikin duniyarka,to kaci gasa.
*To daganan seme zakayi?
Dole ka barwa zuciyarka cewa abunda kakeyi bukatanka kawai tafara sonka sannan karka nuna mata hakan.
Cewa yarinya kanasonta kai tsaye abu mesaukine amma dazarar kayi hakan bakada wani hukunci akan abunda tai niya amma dazarar kasata tafara sonka haryakai da tafara nuna maka alama to sekaima kanuna kana sonta
Yin hakan zesa kasamu karfin soyayyarta domin karigada kasa mata sonka azuciyarta tun kafin kanunamata amma inka gayamata kai tsaye zakasha wahalane kawai.

Labels: