YADDA AKE IYA DAWOWA BAYAN ANYI BLOCKING DINMU A WHATSAPP

Akanyi blocking dinmu a whatsApp domin easy dalilai
Kokuma kanason yarinya dakayi mata magana ta whatsApp setace waye to dazarar batasankaba sekaga tayi blocking dinka harta maza ma sunayin haka
To indai budurwa tayima haka inhar kadawo ka kara mata magana to dolefa taji cewa wannan na dabanne
To yadda akeyin abun shine dazarar anyi blocking dinka koda mutane dari ne kawai shiga settings awayanka ko taki sekuma mushiga Application

To semu nemo whatsApp semuyi wani abu Clear data na whatsApp din daganan sekuma muyi  Uninstall dinshi
Semu sake tura wani WhatsApp din daganan semusaka number mu museta komai da komai shikenan kawai komai zedawo dede babu wanda yayi blocking dinmu

Labels: