NAIRA TA NUNA HAMAYYA GA DOLLAR WAJEN RAGE MATA DARAJA

Naira ta tsaya tsayin daka a kasuwa wajen samun rarar kobo 20 ayayin canzata zuwa dollar.
Kudin Najeriya anyi kasuwanci dashi akan Naira 359 da kobo 20 amatsayin dollar 1
Sannan kuma Naira 485 amatsayin Laban(Pound Sterling) daya,
Shikuma Yuro(Euro) daya amatsayin Naira 417.
Gamasu saka jari ansayar musu da dollar daya akan Naira 362 da kobo 58 sannan kuma an canji dollar daya akan Naira 305 da kobo 70 a babban bankin Najeriya.
NAN taruwaito cewa Naira tasumu tsayawa akasuwa akan Naira 360 zuwa 359 amtsayain dollar daya .
Canjin kudi daga Naira zuwa Yuan wato kudin China zezamo hanyar kasuwamci me girma da harma wasu masana kasuwanci suke cewa kasuwancin Najeriya da China zekara hamayyar Naira ga dollar amurka afdin kasuwancin duniya.

Labels: