Su maza akoda yaushe awurin mata sunada saukin kai amma a gaskiyar magana akwai wasu maganganu dasuke batawa saurayi rai da gaggawa
Ki guji fadamai wa innan abubuwan kamar haka
*Kai karamin yaro ne
Wannan kalmar akidayaushe zata tunzirashi cewa haryanzu becika mutumba
*Inkanaso na ma aikasani
Duk soyayyar dana miji yake miki indai zaki gayamai haka to dole zeji cewa ashema baki yarda dashiba akan cewa yanasonki
*Yakamata muyi magana
Agaskiya fadawa namiji wannan kullum tayarmai da hankali zeyi domin duk tunaninsa sebashi cewa akwai damuwa kinaso kirabu dashine
*Nayi alkawarin bazan fadawa kowaba gaskiya
Inhar zaki fadawa saurayi haka to kinriga kingama fadamai cewa shi ba Wani abu bane awurinki
*Banason ganinka da wa incan mutanen
Ita abotar maza akoda yaushe me karfi to dazarar kinfara neman rabashi dasu zakusamu matsala kodama bamutanen kirki bane kiyi kokarin nunamai halinsu
*Meyasa kacika takurane
Bakowani namiji bane zaki fadawa haka ya iya jurewa domin hakan yana nuna bakison kulawarsa.Labels: Soyayya