HANYAR ARO KUDI DAGA MTN ZUWA BANKINMU

Inhar kana bukatar kudi da gaggawa zuwa account din bankinka to MTN zasu baka sannan kabiyasu daga baya.
Zaka iya aro kudinne ta abunda akecewa Xtra cash
Ita wannan hanyar aro kudi kusan daya ne da wanda muka sani na aro kudi domin kiran waya
Zaka iya aro kudinne zuwa bankinka indai kacika kakidar wannan tsarin
Kuma ita wannan kakidar mesaukine,suna bukatar kawai kawai kazamo me amfani da network din MTN na tsahon wata shida domin hakan ze karesu daga yan bata al'amura.

      Yadda zaka aro kudin
Ana aro kudinne daga dubu biyar zuwa dubu goma ya dangantabe daga dadewar layinmu.
Mu danna *606# sannan mushiga Xtra cash 
Daganan zasunemi mu bude Diamond Yello Account ta hanyar *701#
To semu bude inkuma mynadashi sekawai nu tsaba Select the amount of cash 
To daganan semusa nawa mukeso mu aro shikenan zasu turomana kudin zuwa account dinmu

Labels: