CUTAR POLIO A NAJERIYA

Najeriya zata zama yantacciya daga cutar polio a watan August mekamawa afadar me gudanar da al'amuran kungiyar lafiya ta duniya(WHO) a Cross River wato Thomson Igbu.
Yace Najeriya tana kokari wajen yaji da cutar polio sannan yakara da cewa rahotin polio da shigar na karshe a Najeriya shine tun watan August na shekarata 2016 .
Yace kungiyar lafiya ta duniya wato (WHO) ta koyarda al'umma saurin kawo rahoton da yayi kama dana polio,yace kungiyar ta tasamarda wasu acikin al'umma da ajekira Community Informants
Wainda da zarar sunga wani abu me yanayin polio zasu sanarda hukumar lafiya mafi kusa.
Sannan ita kuma hukumar lafiyan seta kai rahoton zuwa Local Government ,ita kuma Local Government takai shi zuwa State Government.
To State Government zatakai rahoton zuwa Federal government.
Yakara dacewa yanada tabbacin cewa sunyi kokari wajen yaki da cutar polio.

Labels: ,