SOYAYYAR GASKIYA BATADA DALILIN FARATA

Bakowa Akeba Mallakar zuciya ba Sai Wanda Yasan
Darajarta. Nakanji Dadi Idan Naga Ana soyayya,
Saidai Kash! Nakanji Tausayin Wanda Yarasa Mai
Sonsa. Shin Ko Kunsan Radadin Dayake Tattare Da
Kuncin Rabuwa Da Masoyi? Hakika Soyayyar Gaskiya
Tanada Ampani, Kuma Kariqe Wanda Yace Yana
Sonka Koda Da Wasa Ne, Domin Ita Kalmar So Daga
Wasa Takan Iya zama Gaskiya. Kazauna Dakowa Lapiya
Shine Wayewa. Kauyanci Shine Rashin Sanin Darajar
Mutane Da Kuma Wulakantasu, Koda Kasanya Tufafin
Zinare A Jikinka Idan Bakasan Darajar Mutane ba to Sunanka bakyauye.!!! dafatan xamu kula da
masoyanmu domin su wani jigone arayuwarmu
Ita soyayya bawanda yake sanin lokaci  da take shiga zuciya sannan kuma Soyayyar gaskiya batada dalilin farata kawai ana fara tane batareda sanin shigartaba.
Idan harzaka so mutum domin wani abu to hakika watarana wannan soyayya zata lalace domin bawani abu daze dawwama l.
To kenan idan soyayya batada dalili bazata taba karewa tinda dama ba abunda yakawota tofa ba abunda zecireta.

Labels: