ALBASHIN SHUGABAN KASA A NIGERIA

Shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari yarage albashin shugaban kasa da gaggawa bayan yahau karagar mulki
Bana albashin shugaban kasanba harma nada matemakinsa anragesu dakusan rabi
To bayan rage albashinne shine yadawo Naira miliyan 4

Wanda hakan yake nufin ainifin albashin miliyan 3 da dubu dariya 5 da sha 14 da dari 7 da Naira 5(Naira 3,514,705million)
Wannan adadin kudin ansa shine daga Revenue Mobilization Allocation dakuma Fiscal Commission
Yauran kudin dasuka hada yazamu miliyan 4 suna alawan(consistency allowance) wanda shine inda yafi kowanne mangare samun kudi ga shugaban kasan
Kudin da yakesamu ta wannan hanyar yakai kimanin Naira miliyan 8 da dubu dari bakwai da tamanin da shida da dari
Bakwai sa sittin da biyu da kobo hamsin (Naira8,786,762.50million)
Sannan kuma wani alawans ya ake cema (Hardship allowance) wanda yake kawo kudi kimanin Naira miliyan dara da dubu dari bakwai da hansin da bakwai da dari 3 da Naira 50 na kobo 50 (Naira 1,757,350.50million)
Bayan haka akwai wasu abubuwa da ake ba shugaban kasan batareda yabiya ba kamarsu jarida,matakan tsaro,Lafiyan motoci,yanayin gida da sauransu.
Akwai wasu alawans masu karfin da akebashi kamarsu Lafiyan iyalansa,furniture allowance dasauransu
Sannan akwai alawans da akeba shugaban kasa bayan shekara 4 wanda akekira da Estacode allowance da Duty tour allowance.

Labels: