- Yan uwa biyu sun Musulunta a jihar Imo
- Yan uwan biyu sun Musulunta ne bayan yayarsu ta karbi addinin Musulunci
NAIJ.com ta ci karo da labarin yan uwa biyu da suka Musulunta. Yan uwan biyu da aka ambata da suna Chijoke da Chiamaka Obi wadanda suka kasance Kiristoci sun musulunta ne a jihar Imo.
An tattaro cewa yan uwan biyu sun karbi Musulunci ne bayan yayrsu mai suna Aishat Obi ta rigada ta karbi Musulunci. Hausansi ta ci karo ne da labarin bayan yar uwar tasu wacce ta kasance Musulma ta yada a shafin Facebook.
Aishat wacce ta yada labarin a shafinta tayi godiya ga Allah da aka amcesu cikin Musulmai a jihar Imo.
Yan uwa 2 sun Musulunta bayan yayarsu ta karbi Musulunci a jihar Imo
Ta kuma bayyana sunayen kannen nata na Musulunci a matsayin Rahman Obi da Rashidat Obi.
Yan uwa 2 sun Musulunta bayan yayarsu ta karbi Musulunci a jihar Imo
Yan uwa 2 sun Musulunta bayan yayarsu ta karbi Musulunci a jihar Imo
Labels: Kimiyya da fasaha