A halin yanzu, shugaba Muhammadu Buhari
yana ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar
Akwa Ibom, Kuma Sanata a Jam'iyyar adawa
ta PDP a fadar Aso Villa.
Rahotani sun ce, shugaban marasa
rinjaye a majalisan, Cif Godswill Akpbio
ya isa fadar shugaban kasar ne da yamma
sannan suka shiga tattaunawar sirrin
misalin karf 5 na yamma.
Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da Godswill
Akpabio
A yanzu babu wabda ya san takamamen
dalilin zuwar tasa fadar shugaban kasar
amma kamar yadda masu iya magana
kan ce, idan tayi tsami zamu ji.