Mutum 57 aka hallaka a kauyukan jihar ta Zamfara
- Kiris ya rage a koma irin wancan zaman zullumi da ake yi a lokutan da hare-haren irin wadannan suka yi kamari
A jihar Zamfara ta arewacin Najeriya, kusan mutum 60 sun hallaka
A garuruwan Faru, Shinkafi da Kubi na jihar Zamfara, an kashe mutane akalla 57 a wani sabon hari na fulani makiyaya kan kauyuka, kamar yadda sukan yi a baya.
Harin ya fari ne a daren Juma'a kamar yadda sarkin shanun Shinkafi ya bayyanawa gidan rediyon BBC.
Sun kashe sun kone gidaje, bayan nan sai maharan kuma suka nuffi kauyen mallawa, inda nan ma suka kashe 19.
Bayan hare haren nasu sun koma daji inda sukan yi garkuwa da mutane, kamar dai Boko Haram.
Labels: Labarai