Shugaba Buhari zai karbi bakuncin shugabannin majalisar dokoki zuwa wajen walima a ranar Talata, 31 ga watan Oktoba Read more

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba mambobin majalisar dokoki hakuri kan sabanio da suka samu da jami’an tsaro a fadar shugaban kasa - Sabanin ya afku ne bayan shugaban tsaro na shugaban kasa yace lallai sai an binciki yan majalisun da aka gayyata walima a fadar shugaban kasar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya wani yar kwarya-kwaryan walima tare da shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da kuma kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, a fadar shugaban kasa dake Abuja a ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba. Walimar ya samu halartan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, shugaban ma’aikata na shugaban kasa, Mallam Abba Kyari, babban mai ba shugaban kasa shawara akan majalisar dokoki (majalisar dattawa), Ita Enang da kuma babban mai ba shugaban kasa shawara a harkar majali (majalisar wakilai), Sumaila Kawu. A taron, shugaban kasar ya ba mambobin majalisar dokoki hakuri kan abunda ya wakana tsaknainsu da jami’an tsaro a safiyar ranar Alhamis. KU KARANTA KUMA: Buhari ya ba Saraki da Dogara hakuri kan al’amarin tsaro a Aso Rock Sannan yace walimar da aka shirya gabatarwa a ranar Alhamis,

Labels: